Liverpool da Manchester United sun tashi 2-2 a wasan hamayya a Premier League ranar Lahadi a Anfield. Da wannan sakamakon ...
Kevin De Bruyne ya buga wa Manchester City wasa na 400 ranar Asabar a karawar da ta doke West Ham 4-1 a Premier League.
Haifa equalized in the 67th minute through Kenny Saief, but Ayi Kangani restored Beitar’s lead just minutes later. Patrick ...
Keane, mai tarihin yawan ciwa Jamhuriyar Ireland ƙwallaye a tarihi, ya bar aikin jan ragamar Maccabi Tel Aviv a watan Yuni, ...
An haifi Rodrigo Hernández ne a watan Yunin shekara ta 1996. Duk da raunin da ya samu a farkon kakar 2024, ana wa Rodri ...
Manchester United na fatan kamo bakin zare a shekarar 2025, bayan koma bayan da ta ci karo da shi a 2024 a dukkan wasannin da ...
Brentford za ta karɓi bakuncin Arsenal a ƙwantan Premier League da za su kara ranar Laraba a filin Gtech Community. Arsenal tana ta ukun teburin Premier da maki 36, ita kuwa Brentford mai maki ...
Katin gargadi yana ɗaya daga cikin abinda ke hana ɗan wasa taka leda a Premier League da zarar ya karɓi biyar jimilla. Ranar Asabar za a ci gaba da zagaye na 20 a babbar gasar tamaula ta Ingila ...
Ƙungiyar Arsenal ta za ta buga wasa tara a cikin watan Janairu daga cikin gasar Premier League da League Cup da FA Cup da kuma Champions League. Arsenal wadda take ta ukun teburin Premier League ...
Bayan kammala wasan da Newcastle É—in ta É—aiÉ—aita United a minti 30 na farko, mai horarwa Ruben Amorim ya fara tunanin faÉ—awa ...
One of the key architects of that success was Sir Alex Ferguson, who is now the subject of a BBC documentary called 'Sir Alex ...