Manchester United na fatan kamo bakin zare a shekarar 2025, bayan koma bayan da ta ci karo da shi a 2024 a dukkan wasannin da ...
An haifi Rodrigo Hernández ne a watan Yunin shekara ta 1996. Duk da raunin da ya samu a farkon kakar 2024, ana wa Rodri ...
Katin gargadi yana ɗaya daga cikin abinda ke hana ɗan wasa taka leda a Premier League da zarar ya karɓi biyar jimilla.
Arsenal ta za ta buga wasa tara a cikin watan Janairu daga cikin gasar Premier League da League Cup da FA Cup da kuma ...
Wasa biyar Chelsea za ta buga a watan Janairun 2025 da ya haÉ—a da huÉ—u a Premier League da FA Cup. Ranar Litinin Chelsea ta ...
J&K Lieutenant Governor Manoj Sinha on Saturday inaugurated the 5th edition of Kashmiri Pandit <a target=_blank href= ...
Jack Grealish bai ci wa Manchester City ƙwallo ba a gabaki ɗayan shekarar 2024. Rabonda ɗan wasan ya zura ƙwallo a Manchester ...
The Israel State Cup is back! The annual competition sees the top-flight first-division teams looking for soccer glory, while ...
A ranar Lahadi Bournemouth ta casa United 3-0 har gida a wasan Premier League, sannan Tottenham ta cinye ta 4-3 ranar Alhamis ...
Har yanzu Manchester United ba ta kamo bakin zari ba a wasannin da take yi, duk da daukar sabon koci Ruben Amorin daga ...
Brentford za ta karɓi bakuncin Arsenal a ƙwantan Premier League da za su kara ranar Laraba a filin Gtech Community.
Bayan kammala wasan da Newcastle É—in ta É—aiÉ—aita United a minti 30 na farko, mai horarwa Ruben Amorim ya fara tunanin faÉ—awa ...