Manchester United, Sir Jim Ratcliffe ya ce zai bar ƙungiyar idan aka ci gaba da zaginsa, kan yadda ake gunanar da ita.